According to source From the little I
understood from the information shared in Hausa by Rariya(I am not very good in
Hausa),pictured below is the photo and corpse of the
boy shot dead by a mobile
police officer at Zenith Bank,Zaria on Friday.According to reports,the police
man was drunk.The boy had gone to Zenith Bank to withdraw money with his ATM
card.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration
of the incident....
More photos
'Ya Kamata Hukuma Ta
Dinga Tantance Jami'an Tsaron Da Ya Kamata A Tura Su Aiki Cikin Jama'a
Daga Ishak Galadima
Inna Lillahi Wa'inna
Ilaihi Raji'un!
Wannan yaro shine
wanda Mobile Police ya harbe a bankin Zenith Bank dake PZ Zaria a ranar Juma'ar
da ta gabata.
Muna kira ga hukuma
da a dinga duba irin wanda ya kamata a kai su wurin da jama'a suke harkokin yau
da kullum. Domin rahotanni sun nuna cewa Mobile Police din da ya kashe wannan
yaron da wasu mutanen, ya yi shaye-shaye ne sai ya sami wata sa-in-sa da wani
soja, inda bayan raba su har ta kai ga ya kashe abokin aikinsa. Kuma ya fito
yana ta harbe-harbe a wajen bankin inda Allah ya kawo ajalin sanadiyar kashe
wannan yaron da ya zo cire kudi a ATM.
Allah Ya hafarta
Masa'
0 Comments